
Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Laraba ya farane a farashin Naira 1,383.34 akan kowace dala a kasuwar gwamnati.
Saidai farashin ya dan sauka kasa zuwa Naira 1,382.04 akan kowace dala bayan da gari ya kara wayewa.
A kasuwar bayan fage kuwa, farashin dalar yana akan naira 1,410 zuwa Naira 1,425 ne akan kowace dala a kasuwannin Kano, Abuja, da Legas.