Friday, August 28
Shadow

Wannan Bidiyon na shahararriyar me amfani da kafafen sada zumunta ya dauki hankula bayan da aka zargeta da aikawa mijin wata cewa sha’awa ta dameta yayi sauri ya zo wajanta

Kafar x ta cika da cece-kuce da tsokana da zunde bayan da wata shahararriyar me amfani da shafin me sunan @Firdaussyyyy ake zarginta da ta aikawa wani saurayinta wanda yana da mata cewa sha’awa take ji.

Lamarin ya bayyana ne a yayin da cece-kuce ya barke tsakaninta da matar mutumin wanda tace ya saketa.

Tace ta bar musu shi.

Saidai Firdausi ta yi kokarin nuna cewa ba ruwanta da mijin matar

Amma matar tace mata tana da sakon da ta aikawa mijin ta cewa tana jin sha’aw ya zo wajanta.

Daga nan ne sai fiddausi ta yi shiru.

https://twitter.com/i/status/2048835151044485557
Karanta Wannan  Kuma Dai: Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya sake maka ICPC a kotu inda yake neman su biyashi diyyar Naira Biliyan 15.6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *