Tuesday, April 7
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji a yau, Talata

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Latata 7 ga watan Afrilu ya kai Naira 1,379.30 akan kowace dala a kasuwar Gwamnati.

A kasuwar bayan fage kuwa farashin yana akan Naira 1,379.10 akan kowace Dala.

Rahoton yace farashin kasuwar Gwamnati dana kasuwar bayan fage sun zo kusan kankankan wanda hakan ke nuna kokarin gwamnati na bayar da sakamakon da ake so na daidaita farashin dalar.

Karanta Wannan  An kama Wannan mutumin da ya baiwa masu gàrkùwà da mutane bayanai akan me gidan da yake haya suka saceshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *