Friday, July 17
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji a yau, Talata

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Talata ya farane akan Naira N1,358.20 kan kowace dala.

farashin ya fadi zuwa Naira N1,357.31 kamin daga baya ya koma farashin sama.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Lagos, da Abuja, farashin dalar yana akan Naira N1,465 zuwa Naira N1,490. 

Karanta Wannan  Sarauta Sai Arewa: Bidiyon wani basaraken Kudu sanye da sarkar Gwal yana rawa da 'yanmata ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *