Tuesday, September 22
Shadow

Karfin Hali: Ji yanda wani yace zai sayar da Hedikwatar EFCC dake Abuja, har ya sakata a kasuwa

Wani ya saka Hedikwatar EFCC dake Abuja a kasuwa inda yace yana neman me saye akan Naira Miliyan 800, kudin dillali Naira Miliyan 120.

Ya saka tallar ne a shafinsa na X inda lamarin ya dauki hankula sosai har EFCC din da kansu suka yi raddi.

https://twitter.com/i/status/2020922896823222588

EFCC ta bayyana masa cewa, lallai kana da karfin Hali.

Karanta Wannan  Ance wai Sheikh Ibrahim Inyas yaje da wasu 'yan Najeriya kabarin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) sun masa sallama kuma ya amsa har ma ya kira sunayensu, a wace jarida aka samu wannan labarin>>Inji Sheikh Lawal Triumph

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *