Sunday, September 13
Shadow

Farashin Dala a kasuwar Chanji ta yau, Alhamis

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Alhamis, 30 ga watan Aprilu na shekarar 2026 ya kamane akan Naira N1,375.07 kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, da Lagos farashin dalar ya kamane akan Naira N1,380 zuwa Naira N1,390 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Da na so zama shugaban kasa a karo na 3, nasan yanda zan yi in samu, babu wanda ya isa ya hanani>>Inji Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *