Saturday, August 8
Shadow

A yi Hattara Kalli Bidiyon: Abinda Power Bank yawa wani a dakinsa

Wani me amfani da power bank da akewa caji a rika yawo dashi ya nuna irin barnar da power bank din ya masa a dakinsa.

An ga yanda power Bank din ya kona masa kujera.

Yace mutane su yi hattara da yanda suke amfani da Power Bank din.

Karanta Wannan  Maryam Yahya na shan Ruwan Allah wadai bayan data saki Hotuna da Bidiyo ba rigar Mama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *