Sunday, September 13
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Laraba 29 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kamane akan Naira 1,364.54 akan kowace dala.

Kasuwar ta budene a farashin Naira 1,367.00 akan kowace dala inda daga baya farashin ya dan daidaita akan Naira 1,364.50 akan kowace dala.

A kasuwar Bayan fage ta Garuruwan Kano, Abuja, Lagos da Fatakwal kuwa, farashin dalar idan mutum ya je sayarwa, za’a siya akan Naira 1,410, a idan kuma saye zai yi, za’a siyar masa akan Naira 1,425 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Ji abinda Mataimakin Gwamnan Kano, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo yayi kan komawar Abba Kabir Yusuf APC da ya jawo masa yabo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *