Wednesday, July 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Shafa Wali ta kirani tace in daina fada da Sadiya Haruna kuma naji na daina>>Inji Hassan Make-Up

Tauraron Tiktok daga jamhuriyar Nijar, Hassan Make-Up ya bayyana cewa, Shafa Wali ta kirashi tace ya hakura ya daina fada da Sadiya Haruna.

Yace ya ji ya daina amma idan Sadiya ta sake masa Bidiyon da safe da rana gaskiya sai ya rama.

Sannan yace wallahi da abinda Shafa Wali ta masa gara ace wanine ya rasu a gidansu.

Saidai dakatar da wannan fada da Shafa Wali ta yi baiwa ‘yan Tiktok da yawa dadi ba inda suke ta sukarta.

Amma a martaninta, tace duk wanda ya zageta ta barshi da Allah ita dai tasan fada bashi da amfani.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Farida Jalal ta zama Sayyada me waken yabon Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam), Tace hakan ya fi a kirata da Kàrùwà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *