Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo da Dansa suka je kallon wasan Alnasr

An ga Cristiano Ronaldo da dansa sun je kallon wasan kungiyar Alnasr.

Bidiyon su ya karade kafafen sada zumunta inda ake mamakin musamman girman dan Ronaldo Din.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda jirgin sama a Najeriya yayi batan hanya, ya sauka akan titin da motoci ke bi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *