Thursday, November 12
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Talata

Farashin dala a kasuwar chanji ta Gwamnati ta yau, Talata, 7 ga watan Yuli na shekarar 2026 ya kamane a farashin Naira ₦1,367.29 akan kowace dala.

A kasuwar Bayan fage kuwa Farashin ya kamane akan Naira ₦1,400 akan kowace dala.

Karanta Wannan  Bayan da suka ta yi yawa, Ministan Abuja, Nyesom Wike yace baya dana sanin Sakawa babban dakin Taron Najeriya sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *