Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Shugaban kasa Bola Tinubu da mukarrabansa suka manta suka rera Tsohon taken Najeriya

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mukarrabansa, sun manta sun rera tsohon taken Najeriya.

Sun aikata hakanne a yayin taron majalisar zartaswa na kasa.

Karanta Wannan  Yanzu-Yanzu: Gawar Shugaba Buhari ta karaso Najeriya, Shugaba Tinubu zai karbeta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *