
Farashin dala a yau, Juma’a, 27 ga watan Maris na shekarar 2027 yazo akan Naira ₦1,350–₦1,370 akan kowace dala daya.
Farashin ya dan canja zuwa ₦1,356 a kasuwar Gwamnati kenan.
Farashin dala a kasuwar bayab fage kuwa dake Legas da Abuja, yana a tsakanin Naira ₦1,400 zuwa Naira ₦1,420