Friday, December 5
Shadow

Fasto kenan da yayi Alkawarin mayar da ruwa giya amma abu ya faskara

Wannan wani Fasto ne da yayi Alkawarin mayar da ruwa giya inda yace mabiyansa su kawo ruwa da yawa suka kuwa kawo suka taru dan ganin abin mamaki.

Saidai Abu yaki yiyuwa inda faston saidai gumi kawai yake amma Ruwa yaki komawa giya.

Karanta Wannan  DA ƊUMIƊUMINSA: Ɗan Gidan IBB Ya Ki Karɓar Sabon Muƙamin Shugaban Bankin Manoma Da Tinubu Ya Ba Shi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *