Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyon wa’azin da yasa Kasar Saudiyya ta hana Sheikh Dr. Ahmad Gumi yin aikin Hajji

Ana rade-radin cewa, wannan Bidiyon wa’azinne yasa kasar Saudiyya ta hana babban malamin Addinin Islama Sheikh Dr. Ahmad Gumi yin aikin Hajjin Bana.

A wa’azin dai, Sheikh Gumi ya soki kasashen Labarabawa bisa yanda suka baiwa Shugaban kasar Amurka, Donald Trump makudan kudade amma suka saka ido ana kashe Falasdinawa.

Labarin hana Malam Aikin Hajji ya jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Mafi yawanci abinda zai kai mutanen Arewacin Najeriya Whuta hakkin bayin Allah ne>>Inji Sheikh Nura Khalid

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *