Friday, December 5
Shadow

Gaba dayan mu ‘yan siyasa dake sace kudin Naira bamu wuce mutane dubu 20 ba, kuma ba zamu daina ba>>Inji Rotimi Amaechi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi yace gaba dayansu ‘yan siyasar kasarnan dake satar kudin talakawa basu wuce tsakanin dubu 20 zuwa dubu 100 ba.

Yace amma ‘yan Najeriya mutane Miliyan 200 sun kasa yadda zasu yi dasu.

Yace dan haka ba sune matsalar kasar ba, ‘yan Najeriyar da suka kasa daukar matakin komai sune matsalar kasarnan.

Yace suna sanw da wahalar da ‘yan Najeriya ke ciki kuma ba zasu daina satar kudin Gwamnati ba sai randa talakawan auka fusata suka fito juyin juya hali a kashe na kashewa.

Yace ya faru a kasar Bangladesh da Kenya da sauransu, yace ba’a samun ‘yanci ko yin juyin juya hali ba tare da zubar da jini ba.

Karanta Wannan  Duk da dakatar dashi da yayi, Gwamna Fubara na jihar Rivers ya gayawa al'ummar jihar su ci gaba da goyon bayan shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *