Wednesday, November 11
Shadow

Gani tare da mijinta a Otal: Zee Gombe ta gayawa wata matar aure

Tauraruwar Tiktok, Zee Gombe ta gayawa wata matar aure cewa gata nan da mijinta a Dakin Otal.

Ta yi Bidiyon lamarin ta wallafashi a shafinta na Tiktok.

Zee Gombe dai na daya daga cikin masu tallata Dan takarar Gwamnan jihar Gombe, Farfesa Isa Ali Pantami.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Na bar Shirka da Kafurcin Dariqa, daga yau na fita daga Dariqa>>Inji Abu Hanifa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *