Saturday, October 24
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda mutanen da suka je Kaduna yin taron yakin neman zaben Tinubu daga garuruwa daban-daban suka kwana a Titi

Rahotanni sun bayyana cewa, da yawa mutanen da suka je Kaduna daga garuruwa daban-daban dan yakin neman zaben Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu A titi suka kwana.

An ga wani Bidiyon da aka daukesu suna zazzaune a gefen Titi.

Da yawa dai sun musu Ala Kara.

A ranar Asabar, 24 ga watan Oktoba ne dai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai je Kaduna dan kaddamar da yakin neman zabensa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon da Rahama Sadau ta fitar a yasa ake ta maganar cewa kamar tana da ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *