Sunday, October 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Aka saka waya me shokin a jikin fastar yakin neman zaben Shugaba Tinubu a jihar Naija dan kada a yagata

Wannan fastar yakin neman zaben Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ce da aka saka a jihar Naija tare da gwamnan jihar, Umar Bago.

Saidai Domin a hana mutane yaga fastar, an saka waya me shokin a jikin karfen daya rike fastar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka tare wata babbar hanya a Kano dan yin Bikin Saukar daliban Islamiya ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *