Saturday, March 7
Shadow

GANI YA KORI JI: Dai-dai ko gurguwar shawara: Wani mutum ne zai yi sabon gini shine ya tarar da shuri, a madadin ya rusa shi sai ya barshi ya zagaye wajen ya yi gininsa a haka

GANI YA KORI JI: Dai-dai ko gurguwar shawara: Wani mutum ne zai yi sabon gini shine ya tarar da shuri, a madadin ya rusa shi sai ya barshi ya zagaye wajen ya yi gininsa a haka.

A ganin ku hakan ya yi basira ko kuwa yin hakan da yayi gurguwar shawara ne?

Karanta Wannan  An kama wannan tsagerar da ta sha Alwashin zin lalata da maza 100 a rana daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *