Wednesday, January 14
Shadow

Ganin wannan Bidiyon na Tauraruwar fina-finan Hausa Jamila Nagudu ya dauki hankula sosai inda da yawa ke cewa bai kamata ba

Wannan wani Bidiyon Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu wanda ya dauki hankula bayan ganinta ta nuna Qirji da yawa a Bidiyon.

Da yawa sun ce hakan bai dace da ita ba.

Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNNA ILAIHI RAJI'UN: Hazikin Soja, Liyutanal Kamaluddeen Dadinkowa Ya Rasu A Fagen Daga A Garin Gwoza A Jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *