Wata hanyar samun kudi ta bulla ta manhajar WhatsApp da ake kira da GoShare.
Kuma Shafin hutudole.com ya bibiyi wannan lamari India ya zo muku da yanda zaku amfana.
Shi wannan Abu ba’a saka ko sisi, abinda kawai mutum me bukata shine data sai manhajar WhatsApp.
Sannan sai mutum ya shiga link dinnan na kasa yayi rijista ta hanyar saka lambar wayarsa da E-Mail da Password:
https://server.k6dz.com/go/45267866
Bayan an gama yin Rijista zai bude ya tuna maka ka samu Naira 100.
Daga nan sai ka duba kasa ka danna inda aka rubuta activity, zaka ga task da yawa, said ka yisu duka.
Task din da yafi muhimmaci shine na linking WhatsApp dinka.
Sai kuma ka gayyaci mutane, idan kudinka suka kai Naira 1000 ko 3300 zaka iya cirewa nan take.
Idan Ana Neman Karin bayani sai a mana magana ta WhatsApp a wannan lambar: 09070701569.