
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin kenan a wannan Bidiyon inda ya sumbaci Amaryarsa, Maryam da aka daura musu aure jiya.
A jiya ne dai aka daura auren a garin Gombe kamar yanda Hutudole ya kawo muku.
Abokinsa Aminu J. Town da sauransu ne suka shige gaba-gaba wajan wannan bikin.