Malamin Kirista, Fasto Enoch Adeboye ya bayyana cewa akwai wani mutum da gobara ta taba tashi ta cinyewa jiki amma bata kona kayan jikinsa ba.
Yace dalili shine ya taba sanyawa kayan jikin mutumin Albaraka.