Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi daga karamar hukumar Tarauni Kano, Yawa manyan karamar hukumar tasu Zhàgìn kare dangi saboda sun ki taimakonsu kan neman aikin tsaro da suke

Wani matashi daga karamar hukumar Tarauni jihar Kano ya dauki hankula saboda zagin da yawa manyan mutanen karamar hukumar su saboda basu taimakesu ba kan neman aikin jami’an tsaron da suke.

Zagin da matashin yayi ya dauki hankula.

@always.on.duty

Tarauni ba sulhu)@Musayyib @abbaty551 @Tahir ibrahim tahir @USMAN BIU 🐊🐊🐊 @Lekecleft01 @MAIRAI_AMANA_001

♬ original sound – always on duty
Karanta Wannan  Abin a Yaba: Ya tsinki Dala $10,000 kwatankwacin Naira Miliyan 15 a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano ya mayarwa mesu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *