Wednesday, April 8
Shadow

Gwajin kwayoyin Halitta na DNA dan a gano cewa dan da aka haifa dan miji ne ko dan Zyna ne Haramun ne a musulunci>>Inji Malam Dr. Sharafdeen Gbadebo

Malamin Addinin Musulunci, Dr. Sharafdeen Gbadebo wanda yayi wa’azi da yarbanci ya bayyana cewa, yin Gwajin kwayoyin halitta na DNA haramun ne a Musulunci.

Ana yin gwajin DNA ne dan gano da na wanene musamman idan aka samu gaddama tsakanin mata da miji, mijij yana zarginta da kawo mai dan da ba nashi ba.

Malamin yace a addini babu tsarin yin gwajin DNA.

Yace abinda addini ya zo dashi, rantsuwa ake yi tsakanin matar da mijin.

Karanta Wannan  Idan kuna son kanku da Arziki kada ku baiwa dan Arewa tikitin tsayawa takarar shugaban kasa a 2027 idan kuwa kuka yi hakan to mutuwa zaku yi murus>>Wike ya gargadi jam'iyyar PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *