Sunday, December 14
Shadow

Gwamnan jihar Enugu ya baiwa Dan Arewa mukamin me bashi shawara

Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah ya baiwa dan Arewa,Alhaji Abubakar Yusuf Sambo mukamin me bashi shawara akan ayyuka na musamman.

Alhaji Abubakar Yusuf Sambo dai kuma shine sarkin Hausawan Enugu.

A Enugu aka haifeshi kuma yana jin Inyamuranci sosai.

Hakanan Gwamnan jihar Enugu ya bashi mukamin mem ba na kwamitin tsaro na jihar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Na gano Mutane 'yan Iyska ne kuma suna son Iskanchi shiyasa nake Iyskanchi a wakokina>>Inji Soja Boy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *