Friday, December 5
Shadow

Gwamnatin Jihar Katsina Za Ta Biya Duk Kudaden Jinya Na Mutanen Da Hadari Ya Rutsa Da Su Da Motar Gwamna Radda

Kwamishinan yaɗa labaran jihar Dr. Bala Salisu Zango ne ya bayyana hakan a Litinin ɗin nan.

Muna Rokon Allah Tabasu Lafiya Da Sauran Musulmi!

Karanta Wannan  Labarin Zuciya, A Tambayi Fuska: Ko dai Bata so ne?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *