Gwamnatin Nijeŕiya Ta Gargadi Sarkin Mota Kan Çiñ Mutùncin Ma’aikatan Gwamnati.

Gwamnatin Nijeriya ta hannun Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Kasa (NOA) ta yi tsawatarwa ga wani dillalin mota da aka fi sani da “Sarkin Mota” kan wani bidiyo da ya yada inda ake ganin yana ba’a da raina ma’aikatan gwamnati.
A cikin bidiyon, an ji Sarkin Mota yana tambayar na’urar AI na wata mota kirar **Mercedes.
Ya kuke ganin wannan matakin da Gomnatin ta dauka?
Daga Muhammad Kwairi Waziri