Friday, December 12
Shadow

Gwamnatin tarayya ta samo bashin Dala Miliyan dari biyar($500 million) dan gyaran wutar Lantarki

Gwamnatin tarayya ta ciwo bashin dala Miliyan dari biyar, $500 million dan karfafawa kamfanonin rarraba wutar lantarki na kasa.

Hukumar BPE tace an ciwo bashinne dan magance matsalolin da suka mamaye kamfanonin rarraba wutar lantarki na kasarnan.

Wakiliyar hukumar BPE, Amina Othman ce ta bayyana haka inda tace za’a yi amfani da kudadenne wajan sayo mitocin wuta da sauransu.

Karanta Wannan  Ƙungiyar ƴan jarida ta Najeriya ta bi sahun yajin aikin ƙwadago

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *