Friday, November 8
Shadow

Gwamnatin tarayya ta samo bashin Dala Miliyan dari biyar($500 million) dan gyaran wutar Lantarki

Gwamnatin tarayya ta ciwo bashin dala Miliyan dari biyar, $500 million dan karfafawa kamfanonin rarraba wutar lantarki na kasa.

Hukumar BPE tace an ciwo bashinne dan magance matsalolin da suka mamaye kamfanonin rarraba wutar lantarki na kasarnan.

Wakiliyar hukumar BPE, Amina Othman ce ta bayyana haka inda tace za’a yi amfani da kudadenne wajan sayo mitocin wuta da sauransu.

Karanta Wannan  Hukumar Wutar lantarki ta Abuja zata yankewa hedikwatar Sojoji dana 'yansanda wuta saboda bashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *