Gwamnonin jam’iyyar APC kenan cikin wata shiga ta gargajiya a jihar Lagos yayin da su ka taru domin gudanar da taronsu a yau Asabar.