Friday, December 5
Shadow

Gwanin Burgewa: Kalli Bidiyon Sojan Ruwa AM. Yerima da Iyalinsa

Sojan Ruwa, AM. Yerima kenan a wannan hoton tare da iyalansa.

Tun bayan dambarwarsa da Ministan Abuja, Nyesom Wike, sojan ke shan yabo kan yanda ya nuna dattako da iya aiki yayin da Wike ke zafinsa.

Karanta Wannan  Ni Peter Obi ya roka na taimaka masa ya zama mataimakin Atiku a zaben 2019>>Reno Omokri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *