Saturday, December 13
Shadow

Hada Fim da Waka da Addini, Izgiline, ba zasu taba haduwa ba har Duniya ta nade>>Inji Me wakar Baatsq, Soja Boy

Tauraron me wakar Batsa wanda ya fito daga jihar Sokoto, wanda aka fi sani da Soja Boy ya bayyana cewa hada addini da harkar Nishadi ko rawa da waka Izgili ne.

Ya bayyana cewa Addini da rawa da fim da waka ba zasu taba haduwa ba har abada.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.

https://www.tiktok.com/@usmansuleyman2/video/7546990774999682312?_t=ZS-8zezVeYgAaH&_r=1

Soja Boy dai yana shan suka sosai a wajan mutane musamman ma kwanannan shine yayi waka da matashiyar ‘yar Fim iftihal Madaki wadda aka saba ganinta da Hijabi amma rana daya aka ganta tana rawa da mawaka.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo da Hotuna: Yanda mutanen jihar Anambra suka rika shewar cewa shugaba Tinubu kai ne babanmu bamu da baban da ya wuce ka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *