Friday, December 26
Shadow

Hajj 2025: Maniyyata fiye da 2000 sun tashi zuwa ƙasa mai tsarki

Hukumar alhazan Najeriya ta ce ya zuwa ranar misalin ƙarfe 8:02 ta yi jigilar maniyyata 2,006 zuwa ƙasa mai tsarki.

Hukumar ta bayyana a shafinta na X cewa jirgin MaxAir ya tashi daga birnin Bauchi zuwa Madina, inda ya kwashi maniyyata 384 da kuma jami’i guda ɗaya.

Wannan dai shi ne cikamakin jirgi na biyar da suka yi jigilar maniyyatan daga ranar da aka ƙaddamar da jigilar wato ranar Juma’a.

Karanta Wannan  Bana cikin hadakar Adawa ta ADC, ba za'a hada baki dani a kayar da Tinubu zabe ba a 2027>>Inji Tsohon Minista, Hadi Sirika da EFCC ke bincikensa shi da diyarsa da mijin diyar bisa zargin almundahanar makudan kudade

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *