
ALLAH DAYA GARI BANBAM: Har Gida Shugaban Kasar Libiya Ya Ziyarci Daliba ‘Yar Asalin Kasarsa, Bayan Ta Zo Na Daya A Gasar Adabin Larabci Na Duniya Domin Karrama Ta
Da yake kasar tana da kishin dalibanta, shugaban kasa Abdul Hanid da kansa ya kaiwa dalibar mai suna Nadia ziyara har gida don karrama ta.
Wannan labari na dauke da darasi mai yawa game sa shugabanninmu na Nijeriya.