Tuesday, October 13
Shadow

Har Gida Shugaban Kasar Libiya Ya Ziyarci Daliba ‘Yar Asalin Kasarsa, Bayan Ta Zo Na Daya A Gasar Adabin Larabci Na Duniya Domin Karrama Ta

ALLAH DAYA GARI BANBAM: Har Gida Shugaban Kasar Libiya Ya Ziyarci Daliba ‘Yar Asalin Kasarsa, Bayan Ta Zo Na Daya A Gasar Adabin Larabci Na Duniya Domin Karrama Ta

Da yake kasar tana da kishin dalibanta, shugaban kasa Abdul Hanid da kansa ya kaiwa dalibar mai suna Nadia ziyara har gida don karrama ta.

Wannan labari na dauke da darasi mai yawa game sa shugabanninmu na Nijeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matashi daga karamar hukumar Tarauni Kano, Yawa manyan karamar hukumar tasu Zhàgìn kare dangi saboda sun ki taimakonsu kan neman aikin tsaro da suke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *