Friday, December 26
Shadow

Har yanzu ina nan inata kokarin ganawa da Trump tun bayan Bharazanar da yawa Najeriya>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa har yanzu yana kokarin ganawa da shugaban kasar Amirka, Donald Trump.

Ya bayyana hakane ta bakin me bashi shawara kan harkar sadarwa, Watau Daniel Bwala a hirar da aka yi dashi a Arise TV.

Daniel Bwala yace kwanannan Shugaba Tinubu da Donald Trump zasu gana dan karfafa dangantakar Najeriya da kasar ta Amurka.

Ya bayyana cewa ba zai bayyana irin shirin da suke ba amma mutane au fahimci cewa har yanzu suna kokarin ganin an bi hanyar data dace dan ganawa tsakanin shuwagabannin biyu.

Karanta Wannan  Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a gobe zai je Jos dan halartar jana'izar mahaifiyar shugaban APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *