Malamin Addinin Islama, Sheikh Yahya haifan yayi gargadin cewa, duk me yawan rantsuwa akan Karya Allah na hanashi haihuwa.
Malam yace Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ne ya fadi hakan inda yace a kiyaye.