July 2, 2024 by Bashir Ahmed INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJ’IUN!! Allah Ya Karbi Shahadarka Mubarak, Ya Rasu A Wajen Aiki A Jihar Zamfara Karanta Wannan Idan har yau, Kwanaki 3 bayan shugaban kasa yayi dokar sabon taken Najeriya baka iya rerashi ba, kai me laifine kana cin amanar kasa, kuma idan aka kamaka zaka dandana kudarka>>Hukumar 'Yansanda