Monday, December 16
Shadow

Hoto: Hadiza Gabon ta godewa wadanda suka tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta saki wannan hoton inda ta yi godiya ga masoyanta da suka tayata murnar zagayowar ranar Haihuwarta.

A jiya ne dai Hadiza Gabon ta yi murnar zagayowar ranar Haihuwarta inda tace ta cika shekaru 35 da Haihuwa.

Karanta Wannan  Hoton Hadiza Gabon da masoyanta da yawa suka ce ta yi kyau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *