INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Hazikin Dansanda ASP Usman Lawal Tangible Ya Rasu A Katsina
Allah Ya Yi Wa Hazikin Dansanda ASP Usman Lawal Tangible Rasuwa A Garin Malumfashi, Jihar Katsina Yau Lahadi.
An Yi Jana’izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci A Gidansa Dake Bisije Babban Gida, Karamar Hukumar Malumfashi Jihar Katsina.
Allah Ya Jikansa Da Rahama!
Daga Jamilu Dabawa, Katsina