Wednesday, April 8
Shadow

Hoton da Dana yanzu kakakin majalisar jihar Jigawa ya dauki hankula

Wannan Hoton ya watsu a kafafen sada zumunta inda ake bayyana cewa, na kakakin majalisar jihar Jigawane.

Da yawa dai sun rika addu’ar Allah ya rabasu da talauci.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya hadu da tsohon kocin Chelsea, Thomas Tuchel

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *