June 10, 2024 by Bashir Ahmed Tauraron dan kwallon Juventus, Paul Labile Pogba kenan a wannan hoton tare da dansa. Karanta Wannan Da ɗumi-ɗumi: Ana sarai Erik ten Hag zai sanya sabon kwantaragi a Manchester United nan bada jimawa ba