June 10, 2025 by Bashir Ahmed A karon farko, Sarki Sanusi ya yi hawan Fanisau ba a doki ba. Karanta Wannan Gaskiya Sheikh Maqari yayi, Haka ya kamata kowane malami ya kasance, Ya kamata ace ana sabunta Addinin Musulunci, yayi daidai da Zamani>>Inji Gfresh bayan da Sheikh Maqari ya fashi fatawar zai iya ci gaba da yin Bidiyo da matarsa