Saturday, December 13
Shadow

HOTUNA: An gudanar da shagalin ƙarshe na Auren Rarara da Aisha Humaira a daren jiya

An gudanar da shagalin ƙarshe na Auren Rarara da Aisha Humaira a daren jiya.

Anyi bikin ne a birnin Kano, wnda ya samu halartar mutane da da daga ciki da wajen Kano

Muna rokon Allah ya basu zaman lafiya

Karanta Wannan  Har yanzu ina nan inata kokarin ganawa da Trump tun bayan Bharazanar da yawa Najeriya>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *