Friday, December 5
Shadow

Hotuna: Atiku Abubakar ya jewa Gwamnan Kano Gaisuwar Rasuwar Dantata

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya jewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf gaisuwar rasuwar Attajirin dan kasuwa Aminu Dantata.

Karanta Wannan  Talauci da rashin tsaro na iya barazana ga zaɓen 2027 - Rahoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *