Hukumar yaki da rashawa da cin hanci EFCC ta yi babban kamun da bata taba yin irinsa ba run bayan kafata a shekarar 2003.
Hukumar CE ta sanar da haka a shafinta na sada zumunta.
Tace kotu ta kwace wasu gidaje 753 da aka Gina da kudin sata.
Saidai EFCC bata bayyana sunan Wanda ta kwace kadarorin daga hannunsa ba, Inda kawai race babban jami’in gwamnatine.
Tace taba ci gaba da bincikensa.