Friday, January 17
Shadow

Kalli Bidiyo yanda wani mutum ya lakadawa ‘yansandan Najeriya biyu duka shi kadai

Wannan bidiyon ya dauki hankula inda aka ga wani mutum shi kadai ya gagari ‘yansandan Najeriya su biyu.

A bidiyon dai an ji yanda ‘yan kallo suka rika ihu.

Kalli bidiyon anan

Karanta Wannan  Kalli Hotuna yanda dan bautar kasa ya rame bayan shekara daya saboda wahalar Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *