Monday, December 16
Shadow

Hotuna Kalli Yanda aka yiwa wata uwar yara 3 Allah wadai saboda shigar banza data nuna jikinta sosai

Shahararriyar me aikin gyaran gida Ehi Ogbebor ta saka hotuna masu nuna tsiraici wanda suka jawo mata Allah wadai.

Yaranta 3, dalili kenan da yawa wasu suka ce mata ita uwace kuma kwanannan zata iya zama kaka, dan haka ta wuce yin irin wannan shigar banzar.

Saidai abin bai mata dadi ba inda tace a kyaleta.

Karanta Wannan  Kalli hotunan 'yar shekaru 74 wadda sai ka rantse da Allah shekararta 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *